ALAMOMIN SHEDANIN SAURAYI..'Yan mata da dama suna shiga cikintarkon shedanun samari suyaudaresu suyi ta zina da su datunanin zasu auresu saboda sashinsanin wasu taku na ma yaudaranmaza..Ga wasu daga cikin alamun da zaki yisauri da saukin fahimtar saurayin konamijin da yanzu haka kike soyayyadashi ba aurenki yakeson yi ba zinakawai yake son yi dake.1: Zaki ga cewa bai yabon halayenkiko dabi'unki masu kyau kullummaganan halittun jikinki yafimagana maimakon wasu halayenki.2: Bazai miki maganan aure ba kumaidan kin masa bai daukan zancen damahimmanci.3: Yana gudun 'yan uwanki danashisu ganki. Don haka da wuyayagabatar dake a wajen wasu nakusa dake kuma zai rikakaucemiki idan kika bukaci yagawasu naki nan ma zai rika zullewa.4: Mafiyawan lokaci yafison kiziyarceshi maimakon shi ya rikazuwa wajenda kike.5: Yana son gayyatarki wurarenshakatawa da holewa maimakonwajen da zaki samu karuwa naaddini ko na wani ilimin zamani.6: Wasu alamun shine idan kikayiwani kuskure baya iya fitowa a fili yanuna miki saboda babu son gaskiyaa zuciyarsa kada ranki ya baci.7: A duk lokacin da kuka kadaitaburinsa shine ya tabaki ko ya jawokia jikinsa.8: Sakonninsa na waya zantukanbatsa da yabon halittarki sunfi yawamaimakon wasu maganganu da zaimiki masu mahimmanci.9: Duk hiran da zaku yi da wuya yarika zuwa miki da zantunka da zaiamfani rayuwanki. Ko hira yadda zaitaimaki rayuwanki.10: Bai damuwa da kokarin saninki,tarihin ki dana zuri'arku. Ko saninabubuwan da kike burin yi ko zamaba...Wadannan sune wasu daga cikinalamun da zaki iya fahimtar saurayinnamiji mai sha'awan zina dake baaure ba.
ALAMOMIN SHEDANIN SAURAYI. . 'Yan mata da dama suna shiga cikin tarkon shedanun samari su yaudaresu suyi ta zina da su da tunanin zasu auresu saboda sashin sanin wasu taku na ma yaudaran maza. . Ga wasu daga cikin alamun da zaki yi sauri da saukin fahimtar saurayin ko namijin da yanzu haka kike soyayya dashi ba aurenki yakeson yi ba zina kawai yake son yi dake. 1: Zaki ga cewa bai yabon halayenki ko dabi'unki masu kyau kullum maganan halittun jikinki yafi magana maimakon wasu halayenki. 2: Bazai miki maganan aure ba kuma idan kin masa bai daukan zancen da mahimmanci. 3: Yana gudun 'yan uwanki danashi su ganki. Don haka da wuya yagabatar dake a wajen wasu na kusa dake kuma zai rika kaucemiki idan kika bukaci yaga wasu naki nan ma zai rika zullewa. 4: Mafiyawan lokaci yafison ki ziyarceshi maimakon shi ya rika zuwa wajenda kike. 5: Yana son gayyatarki wuraren shakatawa da holewa maimakon wajen da zaki samu karuwa na addini ko na wani ilimin zamani. 6: Wasu alamun shine idan k...