NASIHA
NASIHA KYAUTA-: 1. WASA idan yayi yawa yana kawo SHAGALA. 2. SURUTU idan yayi yawa yana kawo KARYA 3. WAYEWA idan tayi yawa tana kawo KAUYANCHI 4. JAYAYYA idan tayi yawa tana kawo GABA. 5. SON DUKIYA Idan yayi yawa yana kawo. CHIN HARAM 6. WAYO idan yayi yawa yana kawo. ZALUNCHI. 7. KARFI idan yayi yawa yana kawo MUGUNTA. 8. ROKO idan yayi yawa yana kawo WULAKANCHI. 9. TUNANI idan yayi yawa yana kawo ...
Comments
Post a Comment