TSAMMANIN DAKE ZUCIYOYIN MUTANE GAME DA JIMA'I A ZAMANIN YAU ●••••○•••••●•••••○•••••●•••••○•••••●•••• Rubutawa Dr. Ibrahim Y. Yusuf Bayani ne mai nauyin gaske da kuma ke kunshe da dunqulallun bayanai masu mahimmanci. kamar yadda na alkawarta abaya zanyi! Toh saide da farko zan fara da cewa; gaskiya idan kasan ko kinsan bakya iya tsayawa ku karanta dogon post a natse komi mahimmancinsa toh ina rokonka dakai gaba kurum, domin post din me tsayi ne kwarai, ahakan ma na takaita shine bakuma nason rabashi saboda hakan zai iya sa wani parts din ya zamo missing... saika karancesa zaka fahimcesa da kyau.... Amma nayi BOLD HEADLINES da paragraph aciki da zaka iya fahimtar inda ka tsaya koda baka karancesa lokaci daya ba. 🌻🌻🌻 Hakika rayuwa da kuma zamani sun canza takai ga wasu abubuwan da ada ake lullu6esu ayau sun fito fili har sunfara zamowa bakomi ba. Da yawa mutane basu dauki tattaunawa game da irin wadannan ke6antattun al'amura na jima'i wani abu ba musamman ...
Comments
Post a Comment