Posts

Kalaman soyayya 💕💕

Image
Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata! Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata! Abun da na ke ji a dangane da ke gaskiya ne kema na san kin san da haka cewa ina son ki, a duk lokacin da kika bar ni ba zan iya motsawa ko da nan da can ba, wannan shi ne abun da zai faru da ni a duk lokacin da na rasa ki. SO tamkar wata sarkar zinari ce da ta d’aure zuciyoyin mu ...

Mr Putin yayi gaskiya

Image

THE BEST MAN OF THE WORLD

Image
Prophet Muhammad the greatest man(ï·º) was born in Saudi Arabia in the city of  Makkah   about 1400 years ago.Since then the world has not seen the likes of Him in every regard and the study of human history shows that there have been none better than Him before Him as well. The key factor that brings reverence and respect to Prophet in both Islamic and non-Islamic circles is His character. He was the best in character and He also said about in one of His hadiths in the following way: ❝God has sent me to perfect good manners and to do good deeds.❞ [Bukhari] The lines below discuss some major character traits of the Prophet that every Muslim should spread as much as possible. Quran 🔺  1• All For The Sake Of Allah: Prophet Muhammad (Peace be upon him) as selfless as a person could be in life. He lived everyday of His life for the sake of Allah and everything which He did was for the Almighty. The extent of His selflessness can be seen from the example of His prea...

AMFANIN KANKANA PART³

Image
Kariyar cutar daji : Bisa ga binciken, masu tsattsauran ra’ayi na iya taimakawa wajen bunkasa wasu nau’in ciwon daji. Za su iya haifar da lalacewar kwayar halitta ta DNA saboda damuwa na oxidative da suke haifarwa. Abubuwan antioxidants na kankana, kamar bitamin C, na iya taimakawa wajen rigakafin cutar kansa ta hanyar yaÆ™ar radicals. Wasu bincike kuma sun haÉ—a shan lycopene zuwa raguwar haÉ—arin ciwon daji na prostate.

AMFANIN KANKANA PART¹

Image
  Rigakafin cutar asm a: A cewar wasu Æ™wararru, Æ´an raÉ—aÉ—i na kyauta suna taka rawa wajen haÉ“akar asma. Wasu antioxidants a cikin huhu, kamar bitamin C, na iya rage damar haÉ“akar asma. Ko da yake bincike bai tabbatar da cewa shan kwayoyin bitamin C zai taimaka wajen hana asma ba, cin abinci mai yawan bitamin C na iya ba da kariya.

TARIHIN HAUSAWA DA AL'ADUNSU.

Image
Hausawa  al'umma ce dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'umma ce mai É—imbin yawa, sun bazu a cikin Æ™asashen  Afirka  da Æ™asashen  Larabawa  kuma a al'adance masu matukar hazaÆ™ane, aÆ™alla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shi ne asalin yarensu. A tarihi Æ™abilar Hausawa na tattare a salasalar birane watau alqarya. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular  Mali , Songhai,  Borno  da kuma  Fulani , a karni na 19 Hausawa suna amfani da  Doki  ne domin yin sifiri da balaguro. [1]  Mutane kimanin sama da miliyan 50 ne ke magana da yaren hausa a Najeriya, Nijar, Arewacin Gana da kuma wasu al’umma daga yankin Kaolack a senigal har zuwa khartum dake Æ™asar sudan, Asalin inda zuciyar hausawa take shine garin Kano, Katsina da Sokoto. [2]  Asalin hausawa maguzawa ne, a...

sarkakiyar soyayya part 5

Image
……. Yacemin waye babanka? Wani makami babanka ya taba rikewa a 9ja sanata ko dan majalisa gidajen sa nawa?? Hmmm nan take naji kirjina yana dukakan uku uku nace dashi babana shine muhammad mahmus kuma shi bama dan siyasa bane dan kasuwa ne. Yakara watsamin wata tambaya kai menene aikinka a’ina kayi makaranta?? Kuma kanada million 100 a account nace ni ina aiki a PAKI MOTORS nayi karatu na a 9ja kuma sannan ma ko gamawa banyi ba ,bayan kamar daqiqa 10 na had’iyi yawu sannan na lumshe ido adede lokacin da muka had’a ido da ameena, adede lokacin aga hawaye na xuba daga dara=daran idanunta ixuwa lallausan kumatunta me kyawun gani ,kawai setai qarpin hali ta d’agamin kai alamun naci gaba da masa bayani,seta kama hanya ta fita.sannan nai masa magana cikin tattausar murya nace ni gaskiya ko dubu dari 3 bandashi balle million 100 sai baban nata yace dani gaskiya bazan baka auren yata ba. Kuma ina me maka warning da cewa karka kara zuwajenta zance inkuma nakara ganinka zakaga abinda...