Posts

Nigeria In Nigeria, ethnic/regional animosities resulting in part from perceived dominance of one group over the other led to a bitter civil war in 1966. Nigeria’s three main ethnic groups, the Hausa/Fulani, the Yoruba and the Igbo, competed intensely for prominent positions in the post-colonial era. The Hausa/Fulani who lived in the north, were mainly Muslim and because of their large population, dominated Nigerian politics. The Yoruba in the southwest also had a significant Muslim population and were prominent in the economy. The Igbo in the southeast were mostly Christian and because of their superior Western education, occupied strategic positions all over Nigeria. This created resentment among especially the northerners and in January 1966, anti-Igbo sentiments erupted in the north when a group of mostly young Igbo military officers killed the Prime Minister, Alhaji Tafawa Balewa, and established a military regime with an Igbo, General Aguiyi Ironsi, as Head of State. Bitterness mounted and many Igbo living in the northern towns were massacred. In July, a group of northern officers murdered Ironsi and installed Lieutenant-Colonel Yakubu Gowon (a northerner but Christian) as Head of State. Thereafter, the military governor of the Eastern Region, Lieutenant-Colonel Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu (an Igbo), took steps to withdraw his region from the Nigerian Federation. Secession was formally declared in May 1967, when Ojukwu proclaimed the independence of the new state of Biafra. Biafra contained almost all the oilfields which provided a substantial amount of Nigeria’s wealth. Nigeria’s military leaders were resolute to preserve the unity of the country and this led to a very bloody civil war from 1967-70. Ojukwu led the Biafran forces, while Gowon was in charge of the Federal army. After nearly four years of bitter fighting which resulted in many casualties on both sides, the Federal troops prevailed. Ojukwu fled to Côte d’Ivoire but later returned to Nigeria. General Gowon did not punish those who had sided with the rebel republic of Biafra. Strenuous efforts were then made to preserve Nigerian unity and it has been a shaky unity since.

Image

ALAMOMIN SHEDANIN SAURAYI..'Yan mata da dama suna shiga cikintarkon shedanun samari suyaudaresu suyi ta zina da su datunanin zasu auresu saboda sashinsanin wasu taku na ma yaudaranmaza..Ga wasu daga cikin alamun da zaki yisauri da saukin fahimtar saurayin konamijin da yanzu haka kike soyayyadashi ba aurenki yakeson yi ba zinakawai yake son yi dake.1: Zaki ga cewa bai yabon halayenkiko dabi'unki masu kyau kullummaganan halittun jikinki yafimagana maimakon wasu halayenki.2: Bazai miki maganan aure ba kumaidan kin masa bai daukan zancen damahimmanci.3: Yana gudun 'yan uwanki danashisu ganki. Don haka da wuyayagabatar dake a wajen wasu nakusa dake kuma zai rikakaucemiki idan kika bukaci yagawasu naki nan ma zai rika zullewa.4: Mafiyawan lokaci yafison kiziyarceshi maimakon shi ya rikazuwa wajenda kike.5: Yana son gayyatarki wurarenshakatawa da holewa maimakonwajen da zaki samu karuwa naaddini ko na wani ilimin zamani.6: Wasu alamun shine idan kikayiwani kuskure baya iya fitowa a fili yanuna miki saboda babu son gaskiyaa zuciyarsa kada ranki ya baci.7: A duk lokacin da kuka kadaitaburinsa shine ya tabaki ko ya jawokia jikinsa.8: Sakonninsa na waya zantukanbatsa da yabon halittarki sunfi yawamaimakon wasu maganganu da zaimiki masu mahimmanci.9: Duk hiran da zaku yi da wuya yarika zuwa miki da zantunka da zaiamfani rayuwanki. Ko hira yadda zaitaimaki rayuwanki.10: Bai damuwa da kokarin saninki,tarihin ki dana zuri'arku. Ko saninabubuwan da kike burin yi ko zamaba...Wadannan sune wasu daga cikinalamun da zaki iya fahimtar saurayinnamiji mai sha'awan zina dake baaure ba.

ALAMOMIN SHEDANIN SAURAYI. . 'Yan mata da dama suna shiga cikin tarkon shedanun samari su yaudaresu suyi ta zina da su da tunanin zasu auresu saboda sashin sanin wasu taku na ma yaudaran maza. . Ga wasu daga cikin alamun da zaki yi sauri da saukin fahimtar saurayin ko namijin da yanzu haka kike soyayya dashi ba aurenki yakeson yi ba zina kawai yake son yi dake. 1: Zaki ga cewa bai yabon halayenki ko dabi'unki masu kyau kullum maganan halittun jikinki yafi magana maimakon wasu halayenki. 2: Bazai miki maganan aure ba kuma idan kin masa bai daukan zancen da mahimmanci. 3: Yana gudun 'yan uwanki danashi su ganki. Don haka da wuya yagabatar dake a wajen wasu na kusa dake kuma zai rika kaucemiki idan kika bukaci yaga wasu naki nan ma zai rika zullewa. 4: Mafiyawan lokaci yafison ki ziyarceshi maimakon shi ya rika zuwa wajenda kike. 5: Yana son gayyatarki wuraren shakatawa da holewa maimakon wajen da zaki samu karuwa na addini ko na wani ilimin zamani. 6: Wasu alamun shine idan k...

Comrade's Are Known To Be Community Developer's Not Beggar's. There Is Huge Difference Between Comrade's And Political Dog's. Comr Haidar Hasheem Kano

 

TAKAITACCEN BAYANI KAN MACE!

Image
Mace Halitta ce mai tsaurin rai, Amma hawayenta a kusa yake, tana da saurin kamuwa da so. Sai dai bata iya kiyayyaba🥰 Azahiri tana nuna karfi da juriya, Amma can cikin zuci mai rauni ce, in kana hira da ita  kan abinda ke qona mata rai, idaniyarta nada saurin kuka.😢 A soyayya mace tafi kowa ikhlasi(In har ta soka da gaskia)  zuciyarta bata iya daukan wani bayan kai,  kaji tsoron macen da ke nuna tana son ka da gaskia Amma bata dai na kula sauran samarinta ba, Zuciyar mace na son kalmomi masu dadi, Amma sun tsani karya. 🥰 Suna iya bada soyyaya Ko sunsan baxasu samu kwatankwacinta  ba😊 Mace tana da karancin bayyana soyayya  da kalmomi, Amma basa iya boyeta a Aikace  Girman kan mace  na tasiri har  akaran kanta, wani lokutan  kin Amsa kiraka ko kin Nemanka duk acikin wannan jiji da kai yake (ba rashin soyayya bane)😊 Mace bata so ka mata Alkhairi sannan katuna mata Dan tana ganin hakan (Gorine).💔 A karshe komai kayiwa mace xata ...

TSAMMANIN DAKE ZUCIYOYIN MUTANE GAME DA JIMA'I A ZAMANIN YAU.

Image
TSAMMANIN DAKE ZUCIYOYIN MUTANE GAME DA JIMA'I A ZAMANIN YAU  ●••••○•••••●•••••○•••••●•••••○•••••●•••• Rubutawa Dr. Ibrahim Y. Yusuf Bayani ne mai nauyin gaske da kuma ke kunshe da dunqulallun bayanai masu mahimmanci. kamar yadda na alkawarta abaya zanyi!  Toh saide da farko zan fara da cewa; gaskiya idan kasan ko kinsan bakya iya tsayawa ku karanta dogon post a natse komi mahimmancinsa toh ina rokonka dakai gaba kurum, domin post din me tsayi ne kwarai, ahakan ma na takaita shine bakuma nason rabashi saboda hakan zai iya sa wani parts din ya zamo missing... saika karancesa zaka fahimcesa da kyau....  Amma nayi BOLD HEADLINES da paragraph aciki da zaka iya fahimtar inda ka tsaya koda baka karancesa lokaci daya ba. 🌻🌻🌻 Hakika rayuwa da kuma zamani sun canza takai ga wasu abubuwan da ada ake lullu6esu ayau sun fito fili har sunfara zamowa bakomi ba. Da yawa mutane basu dauki tattaunawa game da irin wadannan ke6antattun al'amura na jima'i wani abu ba musamman ...

TARIHIN TAFAWABALEWA KASHI NA DAYA.

Image
An haifi Abubakar Tafawa Balewa a watan Disambar shekarar 1912 a jihar Bauchi a wancan zamanin, a yankin Arewacin Najeriya. Mahaifin Balewa, Yakubu Dan Zala, dan asalin Gere ne, kuma mahaifiyarsa Fatima Inna yar Gere ce kuma asalin Fulani ce. Mahaifinsa yana aiki a gidan hakimin Lere, gundumar cikin masarautar Bauchi. Karatu Balewa ya fara karatunsa ne a makarantar Alkur’ani da ke Bauchi; lokacin da masu mulkin mallaka na kudu suka fara yunƙurin ilimantar da mutanen yankin Arewa, Balewa yana cikin yaran da aka tura makarantar Elementary ta Tafawa Balewa, bayan kammala karatun Alqur’ani. Daga nan ya wuce Makarantar Lardin Bauchi.  Kamar sauran mutanen zamaninsa, ya yi karatu a Kwalejin Barewa wadda a lokacin ake kira Katsina College, inda ya kasance dalibi mai lamba 145. Ahmadu Rabah, wanda daga baya aka fi sani da Ahmadu Bello, dalibi ne mai lamba 87, kuma yana da shekara biyu a sama, yayin da Abubakar Imam ke gabansa shekara guda. Kwalejin dai na da tazarar kilomita da...

NASIHA

Image
NASIHA KYAUTA-: 1. WASA idan yayi yawa yana kawo                    SHAGALA. 2. SURUTU  idan yayi yawa yana kawo                    KARYA 3. WAYEWA idan tayi yawa tana kawo                    KAUYANCHI 4. JAYAYYA idan tayi yawa tana kawo                   GABA. 5. SON DUKIYA Idan yayi yawa yana kawo.                   CHIN HARAM 6. WAYO idan yayi yawa yana kawo.                   ZALUNCHI. 7. KARFI idan yayi yawa yana kawo                   MUGUNTA. 8. ROKO idan yayi yawa yana kawo                   WULAKANCHI. 9. TUNANI idan yayi yawa yana kawo                 ...